labaran wasanni
Kungiyoyin Daza Aci Tarar €300 Dakuma Wadanda Baza Acisu Taraba Kan Ficewa Daga Super League

Kungiyoyin Daza Aci Tarar €300 Dakuma Wadanda Baza Acisu Taraba Kan Ficewa Daga Super League
Bayan ficewar wasu kungiyoyi daga gasar super league cup anbayyana cewa wasu kungiyoyi da dole zasu biya tarar ficewa daga gasar
Kamar yadda ka’idar gasar take duk wata kungiya da tabayyana cewa zasu fice daga gasar bayan tashiga to dole zata biya wasu makudan kudade
Kungiyoyin dazasu biya wannan kudin sune kungiyoyin da sukashiga gasar batareda wata yarjejeniyaba
Kungiyar kawai da akabayyana bazata biya wannan kudinba itace barcalona sakamakon seda sukai yarjejeniya kafin shigowa gasar