labaran wasanni
Barcalona Takaryata Manyan Rohotonni Gameda Dembele

Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tabayyana cewa akwai wasu rohotonni dake yawo kan cewa wai zata karama dembele contract
Sai dai kungiyar ta barcalona tabayyanacewa duka wadannan labaran na karyane ita bata bayyana hakaba
Barcalona tabayyana cewa bazata karama dembele contract ba barcalona din tace dan wasan da alamu yanasan barin kungiyar a 2020
Barcalona tace bazata karbi tayin daye kasa da €50m kan dan wasan ba