labaran wasanni
Watan June Shine Zezama Mafi Wahala Ga Messi

Watan June Shine Zezama Mafi Wahala Ga Messi
Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta barcalona lionel messi watan june mekamawa shine mafi wahalar wasa da zefuskanta
Dan wasan na argentina zekoma kasarsa ta argentina domin fuskantar wasanni da ze buga na kasa da kasa
Argentina vs Chile
June 3
World Cup Qualifying
Colombia vs Argentina
June 8
World Cup Qualifying
Chile Vs Argentina
June 13
Copa America
Wadannan sune wasanni da dan wasan zebuga kuma bazai samu wadansu hutunaba