labaran wasanni
Kwanakin Da Messi Zekwashe Yana Jinya

Kwanakin Da Messi Zekwashe Yana Jinya
A yau kungiyar kwallow kafa ta barcalona tasamu nasara kan Villareal daci 2-1 villareal ce tafara jefa kwallow yayin cikin yan minti daya griezman yafarkewa barca inda kuma yakara jefa ta 2
A minti kusan na 70 dan wasan Villareal yayiwa Messi Muguwar Keta inda seda yakwashe kusan minti 3 be gama dawowa dedeba
Bayan kammallaa wasanne likitoci sukai me gwaji inda suka tabbatar dacewa yadan samu rauni sede raunin bawani raunibane inda ake tunin cewa kawai na yaune sakamakon tsami dakafar tayi