labaran wasanni
Labari marar dadi ga kungiyar barcalona

Labari marar dadi ga kungiyar barcalona
Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta barcalona pjanic antabbatar dacewa bazai samu damar doka wasan da barcalona zatai da villareal ba ayau
Pjanic din anbayyana cewa yadansamu rauni a kafarsa a jiya hakan yasa bazai samu damar doka wasanbaa
A bangare guda kuma dembele ze iya buga wasa a filin wasa na villareal a yau bayan dan wasan yadawo daga jinya dembele din de besamu damar buga wasan da barcalona teba da getafe yayinda aka tube sunanshi a squad awanni kadan kafin a fara wasan