labaran wasanni
Shekarar Da Real Madrid Takwashe Rabonta Da Tasamu Nasara Kan Real Betis

Shekarar Da Real Madrid Takwashe Rabonta Da Tasamu Nasara Kan Real Betis
Real betis nacigaba da gwabzar kungiyar real madrid a gida
Kungiyar kwallow kafa ta real madrid a jiya ta kara dabka duro da real betis
Real madrid din tagaza daukar damarta na cin kungiyar kwallow kafa ta real betis domin darewa kan teburin La Liga
Real betis din tahana real madrid din sakat domin samun nasara kanta yayinda dalilin haka kenunawa kungiyar ta real madrid dakyar takai labarin daukar Laliga
Rabonda Real Madrid Tasamu Nasara Kan Real Betis Tun 2017 Yayinda a wasansu na farko dasuka kara a shekarar
2017
Real Madrid 0-1 Real Betis
2018
Real Madrid 0-2 Real Betis
2019
Real Madrid 0-0 Real Betis
2020
Real Madrid 0-0 Real Betis
Yazuwa yanzu real madrid tagaza samun nasara kan real betis nashekara 4