labaran wasanni
Zidane Yabayyana Ra’ayinsa Ka LaLiga

Zidane Yabayyana Ra’ayinsa Ka LaLiga
Coach din real madrid Zidane Zidane yabayyana ra’ayinsa na ko real madrid zata iya daukar Laliga ko baza iyaba
Zidane din yafara dacewa abune me bakinciki da bantakaici ace kungiyar mu tabuga kunnan doki a gaskiya yanzu bana tunanin munada wata dama ta daukar gasar Laliga
Bayan tanbayar zidane din waca kungiya yace yake gani zata iya daukar gasar tsakanin Barca dakuma Athlentico Madrid
zidane yabada amsa cewa shima beda tabbas akan kungiyar da za iya daukar gasar tsakanin barcalona din da real madrid