Connect with us

Uncategorized

Ilax Moriba Dakuma Sagio Roberto Dukansu Suna Cikin Wani Hali

Published

on

Ilax Moriba Dakuma Sagio Roberto Dukansu Suna Cikin Wani Hali

Yan wasan barcalona sagio roberto dukansu magoya bayan barcalona naneman juya wasu baya

Sagio roberto wanda yashafe shekaru yana taka leda a kungiyar ta barcalona da alamu kwarewarsa taja baya yayinda magoya bayan barcalona kebayyana cewa yanzu bekamata ronald koeman yarunka sashi kowane wasa ba

Saikuma Ilax Moriba shikuma wanda yakasance yafara taka ledane a wannan kakar yayinda yataso daga La Masia dubban magoya bayan barcalona sunfara bayyana cewa yakamata koeman shima yadena sashi kowanne kalar wasa yayinda suka bayyana cewa haryanzu kwarewarsa batakai ba sosai

Duk wadannan abun da magoya bayan barcalona suka bayyana sun bayyanane sakamakon rashin nasara me mahimmanci da kungiyar barcalona din te a yayinda barcalona ke kila wakala kan rashin kopin LaLiga

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.