labaran wasanni
Athletico Madrid Bazata Iya Doke Barcalona Ba
:format(webp)/cdn.vox-cdn.com/uploads/chorus_image/image/67002741/1223659093.jpg.0.jpg)
Wasu daga cikin manyan shuwagabannin kungiyar kwallow kafa ta Athletico Madrid sunbayyana cewa ba Athlentico Madrid bazata iya doke barcalona ba inde harzataci gaba da yin irin kazamin wasan dasukayi a Elche
Barcalona da Athlentico Madrid zasu gwabza wasa nanda wasu kwanaki yayinda kowacce kungiyar take son samun nasara domin sankame kopin La Liga
Dayawa daga cikin shuwagabannin kungiyar kwallow sun bayyana cewa dole se sundage domin doke kungiyar barcalona din domin inde zasiyi wasa iri na Elche to ko iya tabo kabar Barcalona bazasuyiba