Connect with us

labaran wasanni

Magoya Bayan Real Madrid Naso A Kori Hazard Daga Kungiyar

Published

on

Magoya Bayan Real Madrid Naso A Kori Hazard Daga Kungiyar

Wasu magoya kungiyar ta real madrid sun bayyana cewa sunasan shuwagabannin kungiyar ta real madrid dasu siyar da Eden Hazard domin sun fahimci cewa bayada wani amfani a kungiyar

Dan wasan dan asalin kasar Belgium tun zuwansa a 2019 yake fama da jinya daga faride magoya kungiyar sunme uzuri yayinda yanzu kuma suka gade abun yaci tura

Eden Hazard din yadawo daga jinya wata daya kwashe a yayinda yanzu haka yadoka har wasa biyu sede ba wasan da ya iya zura kwallow sannan real madrid din tayi wasa da Osassuna jiya yayinda dan wasan yabuga kusan minti 65 amma real madrid din tagaza zura kwallow koda daya sebayan da yafita Isco yashigo tukum tajefa kwallow har 2

Wannan dalilin ke ganin cewa kamar zaman dan wasan a kungiyar kamar ze iya jawo masu matsala

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *