labaran wasanni
Barcalona vs Valencia Rating Lenglet 5.2 Pique 7.0
:focal(1723x332:1725x330)/origin-imgresizer.eurosport.com/2021/05/02/3125438-64064488-2560-1440.jpg)
Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tayi wasa da valencia a jiya yayinda wasa yakare 3-2 barcalona ce tasamu nasara kan valencia din
Ga Rating wato point dun da kowanne dan wasa yasamu na iya kokarinsa wanda wannan jarida tamuce tafidda
Messi 9.0, Griezman 8.2, Jordi Alba 8.0, Sagio Busquet 7.0, Dejong 8.0, Pedri 7.0
Pique 8.5, Dest 7.8, Lenglet 5.5, Araujo 5.0
Wadannan sune point din damukabama kowanne dan wasa na kokarin dakowa Yahoo