labaran wasanni
Yadda Barcalona Ta Doke Valencia Hargida

Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tasamu nasara kan valencia a gida a wasansu na daf da kusa da karshe
Valencia ce tafara jefa kwallow bayan dawowa rabin lokaci kafin daga busani Messi yazura tashi bayan yabuga penalty beciba sede tadawo me kafarsa sannan yazura bayan pedri yadurga short tabugi yan wasan bayan valencia dun sannan sekuma Griezman
Abu 3 Dayakamata Kusani Gameda Wasa
1.Barcalona Tasamu Nasara Kan Valencia A Gidanta A Karon Farko Tun 2016
- Messi Yazura Kwallow Sa Ta Freekick Na 56 Yayinda Ye Daidai Da C.Ronaldo Wanda Shima Keda 56
3.Messi Yazamo Dan Wasan Dayafi Zurawa Kungiyar Valencia Kwallow Yayinda Yazura Masu Har Kwallow 30