labaran wasanni
Barcalona Vs Athlentico Madrid Abu 1 Daya Dayakamata Kusani Gameda Wasan

Barcalona Vs Athlentico Madrid Abu 1 Daya Dayakamata Kusani Gameda Wasan
Kungiyar kwallow kafa ta Athlentico Madrid zata ziyarci kungiyar kwallow kafa ta Barcalona a ranar Asabar wasan da ake ma Lakabi dawasan Hamayya wasan da duk kungiyar da tasamu nasara to itace takesa ran daukar kopin LaLiga
A wasa nafarko da aka kara anbuga sane a filin wasa na kungiyar Athlentico Madrid wasan da Athlentico Madrid dince tasamu nasara daci daya me ban haushi wanda tasamu nasarar darewa saman teburin LaLiga
ABU GUDA DAYA ME MAHIMMANCI DAYAKAMATA KUSANI GAMEDA WASA
Yazuwa yanzu tunda Simeone yakarbi kungiyar bata taba samun nasara kan kungiyar barcalona ba a gidantaba wato filin wasa na Camp Nou sunbuga wasa so 13 sunyi rashin nasara so 7 sannan sunyi canjaras so 6