labaran wasanni
Sagio Ramos Nagab Dakomawa Zekoma Ajax

Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta Real madrid rohotonni sun bayyana cewa kungiyar nuna sha’awarta nadaukar dan wasan
Kamar yadda Jaridar F.c football tabayyana tabayyana kungiyar ta Ajax zatafara tattaunawa da kungiyar Real Madrid domin ganin ko zasu iya cima matsaya kan yarjejeniyar
Shugaban kungiyar Ajax din yabayyyana cewa idan dan wasan na Real madrid yagaza karawa Real Madrid din contract to zasu nemi daukar dan wasan kota halin kaka
Sagio Ramos din contract dinsa nagab dayin Expire yayinda kuma haryanzu yaga yaki tsawaitawa