labaran wasanni
Naseer Al-Khalafi Yamayarwa Barcalona Martani Me Tada Hankali Kan Neymar Jr

Naseer Al-Khalafi Yamayarwa Da Barcalona Martani Meban Takaici Dakuma Haushi Ka Neymar jr
Shugaban kungiyar kwallow kafa ta psg
Naseer Al-Khalafi Yamayarwa Da Barcalona Martani Meban Takaici Dakuma Haushi Kan dowawar Neymar jr din tsohuwar kungiyar sa ta barcalona
Kamar yadda Jaridar Marca taruwaito tabayyana cewa Naseer Al-Khalafi din yabafadi kalmominne bayan wata ganawa dasukai da wasu masu ruwa da tsaki na Kungiyar barcalona din
Naseer Al-Khalafi din yabayyana masu cewa bazasu bar Neymar din yadawo barcalona dinba a yayinda shi dan wasan yabayyana cewa yanason dawowa kungiyar ta barcalona din