Connect with us

labaran wasanni

Yan wasa 3 da sunansu sune gaba gaba wajan sankamme kyautar ta ballon d’or

Published

on

Yan wasa 3  da sunansu sune gaba gaba wajan sankamme kyautar ta ballon d’or

Yan wasa 3  da sunansu sune gaba gaba wajan sankamme kyautar ta ballon dor


Kamar yadda rohotonni suka bayyana sun bayyana cewa anfidda wasu jerin sunaye mutun ukku 3 wadanda sune gaba gaba wadanda ake tunanin cikinsu ne za iya samun wanda iya lashe kyautar gwarzon dan wasan na duniya


Kamar yadda jaridar Marca tabayyana tabayyana cewa jaridar dake bayar da kyautar ta france tafitar da jerin sunaye mutun 3 wadanda acikinsune za afidda gwarzo


1.Robert Lawondoski 8.02.Lionel Messi 7.53.Kylian Mbappe 6.0
Wadannan sune yan wasan da akafitar wadanda sune suka samu nasarar zuwa wannan matakin

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *