Connect with us

labaran wasanni

Hazard Yabayar Da Hakuri Acikin Zafi

Published

on

Hazard Yabayar Da Hakuri  Acikin Zafi

Hazard Yabayar Da Hakuri  Cikin Zafi

Dan wasan kungiyar kwallow kafa na Real Madrid yabayar da hakuri gameda abunda ye StamFord Bridge wato a filin tsohuwar kungiyarsa ta chelsea 


Bayan kammala wasan chelsea da kungiyar real madrid wasan daf dakusa dana karshe annuno Hazard natasheka murna a yayinda sauran abokan wasansa kuma suke ta kuka suna bakinciki amma Hazard  din anbayyana Video da Hoto na Hazard nata murna da yan wasan Chelsea Din Hakan yasa akaita caccakar dan wasan a Social Media hakan yasa dan wasan yafito yabada hakuri


Hazard: Inama kowa fatan nasara dafatan kowa na lafiya ina bama kowana masoyinmu naduniya fatan nasara Naga abuguwan dasuke faruwa a zauran sada zumunta inabada hakuri gameda abunda yafaru amatsayina na dan wasan Real Madrid bazanso ne wani abuba da ze bama magoya bayan kungiyata haushiba

Domin Samun Labaran Wasanni La Liga, Premier League, Boundes Liga, Seria A, League Dade Sauransu Kai Tsaye Kawai Kuyi Join Din Group Dinmu Na Telegram https://t.me/hausaLeague

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *