labaran wasanni
Barcalona Takammala Cinikin Depay

Barcalona Ta Kammala Cinikin Depaya
Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tabayyana cewa sun cimma matsaya da Depay gameda zuwansa kungiyar ta barcalona
Kamar yadda jarida Marca taruwaito tabayyana cewa dan wasan yayarda barcalona din ta biyashi kankani albashi
Dan wasan de ze iso a kaka mekamawa a da barcalona din suncimma matsaya da kungiyar tashi a yayinda barcalona din keson tabiya £80
A wani labarin nadaban kungiyar barcalona din tabayyana cewa dole zata siyar da Braithwaite a kaka mekamawaSannan zata siyar da Countinho
Sai kuma Dembele shima tabayyana cewa zata dakatar da tsawaita me contract wanda ze kare akaka mezuwa