Connect with us

labaran wasanni

Juventus Tabayyana Matsayarta Gameda Matthhis De Ligt Kan Komawarsa Barcalona

Published

on

Juventus Tabayyana Matsayarta Gameda Matthhis De Ligt Kan Komawarsa Barcalona

Juventus Tabayyana Matsayarta Gameda Matthhis De Ligt Kan Komawarsa Barcalona

Kungiyar kwallow kafa ta juventus tabayyana matsayarta gameda barin De Ligt komawa kungiyar kwallow kafa ta Barcalona kamar yadda jaridun Seria A Kebayyana sunbayyana cewa kungiyar ta Juventus taki karbar tayi da kungiyar barcalona din temata kan De Ligt

Kungiyar juventus tace taki karbar tayinne sakamakon wani tinani dasukai ada sun bayyana da kyale dan wasan yakoma kungiyar ta barcalona amma yanzu sun bayyana cewa sunfasa barin nasa din yatafi
Inbaku manceba da kungiyar ta barcalona tabayyana cewa zata kara shiga tseran daukar dan wasan wanda taso dauka daga Ajax a 2019  amma yaki zuwa

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.