labaran wasanni
Borussia Dortmund Tayima Hazard Tayi Mafi Muni A Duniyar Kwallow Kafa

Borussia Dortmund Tayima Hazard Tayi Mafi Muni A Duniyar Kwallow Kafa
Kungiyar kwallow ta Borussia Dortmund tabayyana ra’ayinta nadaukar dan wasan Real Madrid wato Eden Hazard wanda yakasance tsohon dan wasan Chelsea ne wanda Real Madrid din tasiyo a 2019
Real madrid din tasa dan wasan natane kasuwane bayan wasan da kungiyat Real Madrid da Chelsea suka doka a Semi-Final a yayinda kungiyar Chelsea tasamu nasara daci 3-1
Kungiyar Borussia Dortmund din a jiya tataya dan wasan a yayinda temi tayi mafi muni a tarihi kungiyar real madrid din tataya dan wasan €30 kudi mafi karanta akan wani dan wasan gaba