labaran wasanni
Laporta Yakashema Ronald Koeman Babban Warning Kan Rique Puig

Laporta Yakashema Ronald Koeman Babban Warning Kan Rique Puig
Shugaban kungiyar kwallow kafa ta barcalona Laporta yajawa Ronald Koeman kunne gameda dakinsa Rique Puig wasa dayake yi
A wani jawabi da Laporta din yafitar yayi fada sosai kan ganin yadda kwata kwata bebama Riqui Puig dama bayan wani Littafi da Ronald Koeman din yabama Laporta a na yan wasa da kowanne wasa dasuka buga Ronald Koeman Yaji haushi sosai a yayinda yaduba yadda yaga be bama dan wasan wata dama
Laporta din cikin haushi yafadi hakan a yayin yake takaici sai de haryanzu Ronald Koeman din yagaza yin bayyani gameda al’amarin a yayinda ake dakwan sa ko zesa dan wasan a wasan yau