labaran wasanni
Yadda Magoya Bayan Barcalona Kecigaba Da Caccakar Ronald Koeman Kan Rique Puig
Yadda Magoya Bayan Barcalona Kecigaba Da Caccakar Ronald Koeman Kan Rique Puig
Magoya bayan barcalona daka sashshe na duniya nacigaba da caccakar ronald koeman yayinda wasu keganin kamar bayasanshine
Dayawa daga cikin magoya bayan barcalona sunbayyana yadda ransu kefaci wadansu nabayyana cewa ronald koeman din hakanan yake aje dan wasan
Tunzuwan Ronald Koeman din rique puig besamun damar buga wasanni yayinda aka bayyana cewa Rique Puig din duka mintunan dayabuga tunzuwan Ronald Koeman Basu Fi Mintuna 85
Magoya bayan barcalona sunbayyana cewa bekamata ace koda yaushe yanakin Rique Puig dinba