labaran wasanni
Dalilin Dayasa Aka Hana Wijnaldum Zuwa Kungiyar Barcalona
Dalilin Dayasa Aka Hana Wijnaldum Zuwa Kungiyar Barcalona
Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta Liverpool da Netherland an hanashi zuwa kungiyar kwallow kafa ta barcalona domin karbar gwaji daga Likitoci
Kamar yadda rohotonni suka bayyana a yau dan wasan na kungiyar Liverpool din
me horaswassu Frank Dee Boer yahana dan wasan zuwa kungiyar barcalona domib karbar gwaji
Me horaswa na Netherland din yabayyana cewa dan wasan bazaizoba harse bayan angama buga EURO yayinda sukuma kungiyar barcalona din kebayyana cewa idan kome yatai dede zata dauki Likitanta harzuwa can Netherland din