labaran wasanni
Labari mai matukar dadi ga kungiyar kwallow kafa ta barcalona
Labari mai matukar dadi ga kungiyar kwallow kafa ta barcalona
Babban dan wasan barcalona mejan ragamar yan wasan barcalona Lionel Messi yabayyana cewa ya amince daze tsawaita zamansa a kungiyar barcalona
Hakan nazuwane bayan barcalona tatabbatar da daukar abokin wasansa na Argentina wato Aguero
Dama tun kafin barcalona din takaida daukar Aguero din shugaban kungiyar kwallow kafa ta barcalona din yayiea messi tayi na yatsawaita zamansa har na shekara 2
muby jr
June 2, 2021 at 5:41 am
congratulatuions for the fans of barcelona messi new contrag