labaran wasanni
Rique Puig Yakaryata Rohotonnin Dasuke Bayyana Cewa Shi Dan Kodumone
Rique Puig Yakaryata Rohotonnin Dasuke Bayyana Cewa Shi Dan Kodumone
Matashin yaron kungiyar barcalona Rique Puig yakaryata rohotonnin dasuke yawo kanshi kancewa shi mabiyin matane
A wani rohoto da yabayyana a ayau yabayyana cewa bayan saka hotonshi a shafin social media dashida wasu yan mata mutane nata caccakarsa kancewa wannan abun shi yaja ronald koeman besa shi wasa
Yabayyana cewa jin wannan abu yabashi haushi inda a yau yafito yakarta rohoton