labaran wasanni
Sagior Roberto Da Kuma Juan Mirenda Shin Wanene Barcalona Tafi Rainama Wayo
Sagior Roberto Da Kuma Juan Mirenda Shin Wanene Barcalona Tafi Rainama Wayo
Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tabayyana cewa lallai kan cewa bazata karawa kowanne dan wasa daga cikin Sagio Roberto Ba Kokuna Juan Mirenda contract ba wata bazata tsawaita zamansuba
Roberto wanda yashafe shekaru dadama a kungiyar wasu naganin bekamata ace tun yanzu an sallameshiba kasancewar yabama kungiyar gudummawa sosai
Sai kuma Mirenda wanda barcalona tana gurin karame contract kawai suka bayyana cewa sunfasa hakan yasa sa nan take yakoma kungiyar Real Betis