labaran wasanni
Anceloti: Zantabbbatar Da Nayi Raga Raga Da Kungiyar Barcalona
Anceloti: Zantabbbatar Da Nayi Raga Raga Da Kungiyar Barcalona
Bayan wasu sa,oi kadan dana dashi me horas da kungiyar Real madrid yabayyana cewa zetabbatar da yayi raga raga da kungiyar kwallow kafa ta barcalona a haduwarsu ta farko a Spanish Super Cup
Anceloti yataba horas da kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid a yayinda a 2014 yana gab da tashi daga kungiyar seda yatabbatar dacewa yasankamomasu Champion Leagu
Sede ahalin yanzu Anceloti din balalle ya iya bajintar dayayiba saboda yatsufa sosai kuma kokarinshi yaja bakamar daba