labaran wasanni
Griezman Yayi Bajinta Mafi So A Duniyar Kwallow Kafa
Griezman Yayi Bajinta Mafi So A Duniyar Kwallow Kafa
Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta barcalona Griezman yayi bajintar mafi kyau a duniyar kwallow kafa inda ya zarce C.Ronaldo
Tsohon dan wasan na Athlentico Madrid yabayarda kyautar makudan kudade don gina wa marayu gidaje kamar yadda jarida CARDENA ta spain tabayyana taruwaito cewa dan wasan yaziyarci wasu gidajen marayu a spain din a yayinda yaduba matsalolinsu sannan yabayarda wasu kudade don gina masu gidaje
Dan wasan na Barcalona a wannan karon yazarce tsohon dan wasan Real Madrid dakuma abokin wasansa Lionel Messi wajan bayarda kyauta ga Marayu