labaran wasanni
Lenglet: Inason Karawa Tsawaita Zamana A Barcalona Harsai 2027
Lenglet: Inason Karawa Tsawaita Zamana A Barcalona Harsai 2027
Dan wasan kungiyar barcalona climent lenglet yatabbatar dacewa yanason cigaba dazama a kungiyar barcalona harse 2027
Dan wasan yabayyana hakane adede lokacin damagoya bayan barcalona suke bayyana cewa yakamata abar Climent Lenglet yabar kungiyar a wannan kakar
Dan wasan wanda yashafe shekaru kusan 5-6 yana taka a kungiyar ta barcalona yashafe kakar wasa ta badi acikin bakinciki
Yayinda dan wasan yake shan caccakar kan irin rashin kokarindayakeyi a kungiyar inda yake yawan janyoma barcalona penalty hakan yasa magoya bayan barcalona suka tsaneshi
Sai de kuma Climent Lenglet yayito yabayyana cewa yanason kara wa’adin zamansa harsai 2027