labaran wasanni
Messi Ze Iya Karbar Hukunci Daga Gwamnatin Argentina
Za A Hukunta Messi Da Sauran Abokan Wasansa
Gwamnatin Argentina tabayarda sanarwa cewa kwata kwata dinner da dan wasan barcalona Lione Messi yahada takarya doka yayinda tabayyana cewa zatayi bincike
Dan wasan na Barcaloba Kuma Captain dib kungiyar yagayyaci abokansane su zo suci Abinci a gidansa yayinda kuma da yammala suka halarta
Bayan sun gama ne gwamnatin argentina din tabayyana cewa zatai bincike kan lamari domin sun karya
doka sannan za a iyacinsu tara meyawaGwamnatin Argentina din tabayyana cewa yan wasan basu nemi iznin gwamnatin ba kafin yin dinner wannan dalilinne yasa za a hukuntasu