Connect with us

labaran wasanni

Wannan Shine Dalilin Dayahana Neymar Jr Dawowa Barcalona

Published

on

Naseer Al-Khalafi Yamayarwa Da Barcalona Martani Meban Takaici Dakuma Haushi Ka Neymar jr

Shugaban kungiyar kwallow kafa ta psg

Naseer Al-Khalafi Yamayarwa Da Barcalona Martani Meban Takaici Dakuma Haushi Kan dowawar Neymar jr din tsohuwar kungiyar sa ta barcalona
Kamar  yadda Jaridar Marca taruwaito tabayyana cewa Naseer Al-Khalafi din yabafadi kalmominne bayan wata ganawa dasukai da wasu masu ruwa da tsaki na Kungiyar barcalona din
Naseer Al-Khalafi din yabayyana masu cewa bazasu bar Neymar din yadawo barcalona dinba a yayinda shi dan wasan yabayyana cewa yanason dawowa kungiyar ta barcalona din

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *