labaran wasanni
Barcalona Zata Tabka Shirme Mafi Muni A Tarihi

Barcalona Zata Tabka Shirme Mafi Muni A Tarihi
Kungiyar kwallow kafa ta barcalona na kokarin bada yan wasan ta 6 domin karbo dan wasa guda daya tak
Kungiyar barcalona a jiya tabayyana cewa haryanzu tana kan batunta na karbo tsohon dan wasan ta wanda yabar kungiyar a kakar 2017 a kan siyayayya mafi tsada a duniyar kwallow kafa
Bayan samun wannan labaran kungiyar ta barcalona kuma tabayyana cewa tanason saka wasu yan wasa 6 a cinikin kungiyar ta barcalona tabayyana cewa zata bayarda mutun 3 sannan tasiyar da yan wasa 3 domin karbo neymar jr din
Yan wasan da kungiyar din tasa sunansu aciki sun hada da Griezaman,Umtiti,Lenglet,Rique Puig, Ilax Moriba, Pjanic, Roberto wadannan sune wanda za ashiga dasu a kasuwa 3 abada don musaya sauran ukkun kuma asayar
Sai dai masu ilim dakuma sanin kwallow a spain sunyi allah wadai da wannan abu da barcalona ke kokarin yi domin wannan shine abu mafi muni da kungiyar kekokarin yin saboda dan wasa daya kawai tasalwantar da yan wasa 6