labaran wasanni
Kylian Mbappe: Nafi Messi Sanin Takan Kwallow Kuma Inanan Zuwa Spain

Kylian Mbappe: Nafi Messi Sanin Takan Kwallow Kuma Inanan Zuwa Spain
Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta PSG yabayyana cewa sam bayajin tsoron wasu yan wasa dazu hanashi zuwa kungiyar Real madrid
Inbaku mantaba a wasu rohoto damu kasamu daga wasu jaridu sun bayyana cewa anbama Mbappe Shawara Dakada Yayarda yasa kafarsa zuwa Spain domin Messi
Sai dai sati bayan hakan Mbappe ayau yafito yabayyana cewa bayajin tsoron Messi dakuma sauran manyan yan wasan kwallow kafa masu spain don haka inanan zuwa Real madrid