labaran wasanni
Labari marar dadi ga kungiyar kwallow kafa ta real madrid

- Labari marar dadi ga kungiyar kwallow kafa ta real madri
Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta real madrid Benzema yasamu rauni a wajan daukar horo a kasar france
Dan wasan de izuwa yanzu antabbatar dacewa injury bame wani karfi bane amma idan kuma aka cika takurame to ze iya zama babban rauni
Anbama dan wasan shawara dayaci gava da daukar horo me karfi don samun sauki cikin limana izuwa yanzu france din basu bayyana cewa zebuga wasansu nagaba ba kokuma ze hutan