labaran wasanni
Laporta: Zami Iyayin Karar PSG Kan Wijnaldum

- Laporta: Zami Iyayin Karar PSG Kan Wijnaldum
Shugaban kungiyar kwallow kafa ta barcalona Laporta yabayyana cewa zasu iya yin karar kungiyar PSG kan wijnaldum
Shugaban kungiyar barcalona dinne yabayyana haka bayan kungiyar PSG din tadau dan wasan
Laporta din yabayyana cewa PSG na amfani dakudi domin ganin sun dauki dan wasa Kota Wane Hali
Yakara dacewa bekamata cewa PSG din tanemi dan wasanba tunda har suncimma matsaya dashi