labaran wasanni
Wijnaldum: Yazabi Kungiyar Dayakeson Zuwa Tsakanin Barcalona Ko PSG

Wijnaldum: Yazabi Kungiyar Dayakeson Zuwa Tsakanin Barcalona Ko PSG
Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta Liverpool yabayyana kungiyar dayakeson tsakanin kungiyar spain dakuma na france
Kamar yadda wata jarida daga spain tabayyana tabayyana cewa dan wasan yabayyana cewa shi bakudi bane gabansa don haka cewa bazaizo barcalona ba abune me matukar wahala
Sannan yakara dacewa tuntuni sunruga sun cimma matsaya da barcalona saboda haka idan bezoba to yawatsama abokansa kasa a idone
Dan wasan dama tunda farko barcalona sunriga da sun cimma matsaya kansa zuwa ne kawai zeyi a gwada lafiyarsa Me Horas da kungiyar kasar Netherland yahana yace seyagama bugamasu wasan kasa da kasa hakan yasa itakuma PSG itama takeson daukar dan wasan