labaran wasanni
Anceloti: Vinicious Yafi Ansufati Da Griezman Amfani A Kwallow Kafa

Anceloti: Vinicious Yafi Ansufati Da Griezman Amfani A Kwallow Kafa
Sabon me horas da kungiyar real madrid anceloti yabayyan cewa matashin yaron kungiyar real madrid Vinicious yafi yan wasan barcalona guda biyu a wannan kakar
Kamar yadda wata jarida ta madrid ta bayyana tabayyana cewa sabon Me Horas da kungiyar yabayyana cewa Vinicious dan wasane wanda yana da kwarewa sosai
Yabayyana cewa yakalli duka wasannin Laliga na wannan kakar yavayyana cewa yakamata adena hada dan wasan da wadannan yaran domin da Vinicious na samun dama da ko messi benuname iyawa
Anceloti: Inada tabbacin Vinicious yafi Ansufati dakuma Griezman a wannan kakar