labaran wasanni
Labari Mai Dadi Ga Kungiyar Barcalona, Real Madrid, Juventus, Athlentico Madrid

Labari Mai Dadi Ga Kungiyar Barcalona, Real Madrid, Juventus, Athlentico Madrid
Shuwagabannini Hukumar Kwallow Kafa Ta Uefa Suntabbatar Dacewa Bubu Wata Kungiyar Da Za A Hukunta Kan Shiga Super League
Hakan yabiyo wani taro da shugabanni sukai a birnin London a inda suka bayyana cewa sunfasa daukar mataki kan kungiyoyin
Inbakumantaba da shugaban hukumar kwallow kafa na UEFA yabayyana cewa za atabbatar da hukunta duk kungiyoyin dasuka shuga gasar a yayinda kungiyar Real Madrid da Barcalona da Juventus dakuma Juventus sukayi kunnan kanshi shine Shugaban UEFA yace ze hukuntasu