labaran wasanni
Nasir Alkhalafi: Real Madrid Matsiyatane Basu Kudin Dazasu Iya Biyanmu Na Mbappe

Nasir Alkhalafi: Real Madrid Matsiyatane Basu Kudin Dazasu Iya Biyanmu Na Mbappe
Shugaban kungiyar kwallow kafa ta PSG Nasir Alkhalafi yabayyana cewa real madris basuda kudin dazasu iya biyan mu sise Kylian Mbappe
Yabayyana cewa koda zasu dauki dan wasan to basuda kudin dazasu iya biyanshi albashi don haka kwarama kawai suhakura
Yakara dacewa yana da tabbacin cewa Kylian Mbappe bazeje ko inaba domin sun cimma matsaya kansa