labaran wasanni
Frank Dee Boer: Nine Nan Nahana Wijnaldum Zuwa Barca Saboda Wani Dalili

Dalilin Dayasa Aka Hana Wijnaldum Zuwa Kungiyar Barcalona
Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta Liverpool da Netherland an hanashi zuwa kungiyar kwallow kafa ta barcalona domin karbar gwaji daga Likitoci
Kamar yadda rohotonni suka bayyana a yau dan wasan na kungiyar Liverpool din
me horaswassu Frank Dee Boer yahana dan wasan zuwa kungiyar barcalona domin karbar gwaji nakomawa barcalona
Me horaswa na Netherland din yabayyana cewa dan wasan bazaizoba harse bayan angama buga EURO yayinda kuma bayan angama buga wasannin EURO din frank dee boer din yabama dan wasan shawara dakada yayadda jaje barcalona