labaran wasanni
LaLiga: Ranar Da Za’Afara Buga Wasan Sada Zumunta

LaLiga: Antabbatar Da Ranar Da Za’acigaba Da Gabatar Da Pre-season Na Wannan Kakar
Hukumar Gasar La Liga Tatattabar Da Ranar Da Za’acigaba Da Gabatar Da Training Na Preseason
Hukumar Laliga din tabayyana cewa kowacce kungiya zata dawo daukar horo a ranar 12 gawatan june sannan za ayiwa kowanne yan wasa gwaji kafin cikaba da daukar horo
Sannan hukumar Laliga din tabayyana cewa duk wata kungiya da zata taro wata kungiya domin buga wasan sada zumunta to dole sesunbi sharadin gwaje gwaje saboda gudin coronavirus