Griezman: Griezman Zan Iyayin Abunda Messi Yayiwa Barcalona Dazaran Nakarbi Rigarsa
Dan wasan barcalona Antoinee Griezman Yayi amanna dacewa dazaran abokin wasansa Lionel Messi ya aje takalminsa to shine ze karbi rigarshi
Yabayyana cewa shine kade ze iya koyar rigar messi batare da ansamu wata matsala ba kuma ye aiki irin na Messi
Sede anan magoya bayan barcalona bazasu goyi bayan abaiwa antoinee griezman rigarba kasancewa Ansufati nanan sannan Griezman bayayin kokarin da za’a iya bashi rigar messi idan retire