Connect with us

labaran wasanni

Sakon Pjanic Zuwa Ga Ronald Koeman Kan Komawarsa Juventus

Published

on

Sakon Pjanic Zuwa Ga Ronald Koeman Kan Komawarsa Juventus

Dan wasan kungiyar barcalona Pjanic nagaba da kammala komawa tsohuwar kungiyarsa wadda yabaro a 2020 domin dawowa kungiyar barcalona
Tundawowa sa kungiyar barcalona dan wasan kefuskanta kalubale yayin da se akwashe wasanni 10 batareda Ronald Koeman ya sanya dan wasanba
Dama tunda fari Pjanic yatabbatar dacewa dazaran Laporta yatabbatar dacewa shine zecigaba da horar da kungiyar barcalona din akaka mezuwa to yatabbatar dacewa ze bar kungiyar
Izuwa yanzu Pjanic yatabbatar dacewa zekoma tsohuwar kungiyarsa a yayinda kuma ya aikawa Ronald Koeman dasakon kan cewa allah kada yakara hadashi da me horaswa azzalumi kamarshi

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.