Inawa Kowa Barka Da Juma’a Sakon Dembele Zuwa Ga Masoyanshi Musulmai
Dan wasan kungiyar barcalona Ousmane Dembele ya aikowa da dukkan masoyanshi musulmai da sakon barka da sallah
Dan wasan wanda yakasance dan kasar france yana taka leda a kungiyar barcalona a yayinda yanzu haka matsayarshi a barcalona kekan gaba kandawowa
Dan wasan wanda yazo a kungiyar tun 2017 bayan tashin Neymar Jr daga kungiyar zuwa PSG dan wasan yafuskanci kalubale kala da kala na Rauni wanda bebuga wasanni 10 ajere batareda yasamu rauniba
Se awannan karanne Ronald Koeman yasamu damar gyara dan wasan inda yabuga kusan dukkan wasannin shi batareda yasamu rauni kodayaba