Naseer Alkhelafi: Zamu Iya Sayarwa Da Real Madrid Mbappe Inde Harzasu Biyamu Wadannan Kudaden
Shugaban kungiyar kwallow kafa ta PSG yayi amanna dacewa ze sadaukarwa da Real Madrid dan wasa Kylian Mbappe inde harzasu iya biya wadan makudan kudade
A satin dayagabata ne Nasee Alkhelaifi yakirawo da kungiyar matsiyata inda ya ayyana cewa basudan kudin siyan dan wasan inda abun yabama magoya bayan Real Madrid haushi
A yaukuma yasake fito ye magana inda yace inde har Real Madrid zasu biyashi wasu makudan kudade to ze iya sallamanasu Kylian Mbappe ya ayyana £500m kudin da ba ataba kamanta siyan wani dan wasa a duniyaba wanda ko lokacin dasukase dan wasan barcalona a 2017 duka £100m cinikayya mafi tsada