Connect with us

labaran wasanni

Wijnaldum: Naki Zuwa Barcalona Ne Kawai Saboda Messi

Published

on

Wijnaldum: Naki Zuwa Barcalona Ne Kawai Saboda Messi

Tsohon dan wasan Liverpool Wijnaldum yabayyana dalilin dahanashi zuwa kungiyar Barcalona
Wijnaldum ya ayyana cewa bawai kudi bane kade yahanashi zuwa kungiyar barcalona ba harda messi ma
Ya ayyana cewa dan wasan Lionel Messi baza su shirya da dan wasan ba ayayinda yabayyana cewa Messi din yagayame tunda farko cewa basasan dan wasan irin shi
Wijnaldum yabayyana cewa harda kudi ya hanini zuwa kungiyar amma wannan dalilin yafi karfi tun sadda naji messi yagayaman haka senafara neman wata kungiya

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *