Hazard: Inada Tabbacin Wannan Kakar Nizanzama Top Score Na LaLiga
Dan wasa Real Madrid dakuma Belgium ya bayyana cewa lafiyarsa tadawo kuma yana sa ran zama top score na LaLiga na bana
Hazard din wanda ye fama da jinyoyi tun zuwansa kungiyar besamu damar buga wasu wasanniba dayawa a inda ya yakwashe Seaso kusan 3 batareda ya iya wata bajintaba
Dan wasan yayi ikirarin cewa yanzu yashirya gwagwarmaya dakowace kungiya inda yabayyana cewa yanada tabbacin shine zekawo karshen Messi A LaLiga
Hazard din yabayyana hakane a wata hira da akai dashi kan wasansu na EURO dakuma halin dayakeciki