Connect with us

labaran wasanni

Pedri: Inada Tabbacin Mune Zamu Daga Champion Na Wannan Kakar

Published

on

Pedri: Inada Tabbacin Mune Zamu Daga Champion Na Wannan Kakar

Dan wasan Barcalona Pedri yagi imana dacewa kungiyar sa ta Barcalona zata iya daukar kofin gasar zakarun turai na kaka mezuwa
Pedri matashin yaron wanda yazo kungiyar barcalonq din a 2020 yasamu damar buga EURO na wannan shekarar sakamakon kokarin dayewa Barcalona hakanne yesa akazabe cikin tawagar da zasu buga ma spain EURO
Kamar de yadda rohotonni suka bayyana Pedri din yace yanasa ran barcalona ce zata dauki kopin Gasar Zakarun Turai wato Champion na kaka mekamawa sannan yabayyana cewa Spain itama tana kan hanyarta na dauko EURO

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *