Ronald Koeman: Inaga Kamar Griezman Din France Bashi Ne Griezman Din Da Akase Damasuba
Ronald Koeman yayi wani abun dariya a dadai lokacin da Laporta yaziyarci yan wasan da basu te buga wasan kasa dakasaba
Ronald Koeman yabayyana cewa yana ganin kaman cewa Griezman dinsu na Barcalona bashine Griezman din France yabayyana cewa duk wasan France se yakalla amma yana ganin banbanci tsakani wasa
Ronald Koeman yabayyana cewa yasan dacewa na France shine de Griezman amma yabayyana cewa yafahimci cewa yafi sabawa dasu ne acan