Connect with us

labaran wasanni

Modric: Munfi Su Iniesta Da Xavi Iya Buga Tsakiya

Published

on

Modric: Munfi Su Iniesta Da Xavi Iya Buga Tsakiya

Dan wasan real madrid Modric yabayyana cewa sunfi tsoffin yan wasan tsakiyar barcalona iya buga tsakiya
Modric din yabayyana cewa bazan kuranta kainaba amma inada tabbacin munfisu iya buga wasan tsakiya
Yabayyana cewa kawai de yan wasan suna suka fisu amma de sukuma sunfisu iya buga  tsakiya sosai Modric din yabayyana cewa shida Toni Cross sunyiwa Real Madrid aikin da su Iniesta bazasu taba iyawa Barcalona ba
Yabayyana cewa Xavi da Iniesta sun iya buga wasan tsakiya amma sede be tunanin sunfisu amfani sosai

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *